Wata Rana-文本歌词

Wata Rana-文本歌词

发行日期:

Yarinya er Fara Gata da kau da hanchi Duniya dole su gan ki Kaunar ki yafi misali I call you my wifey Jinin jikina habibi Komai kin so zani Baki ‘Forever’ the word zani so ki Don wata ran….Wata Rana Zamu taho muyi zama Ga iyayeh suna rawa Hadda abokia su bi baya Don wata ran….Wata Rana Zamu taho muyi zama Ga iyayeh suna rawa Hadda abokia su bi baya