Ki Saurareni-文本歌词

Ki Saurareni-文本歌词

Alhaji Drixxy
发行日期:

Ki saurarini Yan mata Intro Alhaji drixxy muje mana To muje mana Is drixxy the drums machine PRE CHORUS Asalama’alakum yan mata Nazo dasakone yan mata Saurareni yan mata Karki kujeni yan mata 2x CHORUS Kizo kizo kizooo mana yar gata 2x Haba Yar fara Mai gashi Haba yar fara Mai hanci 2x VERSE I don see my yarinya Kwakwan yarinya Allow me to spoil you I gat the rabbas Mekikeso what do u want Kubada hanya ga Sarauniya Ku girgiza buje yan mata Ga Sarauniyan ku yar gata PRE CHORUS Asalama’alakum yan mata Nazo dasakone yan mata Saurareni yan mata Karki kujeni yan mata 2x CHORUS Kizo kizo kizooo mana yar gata 2x Haba Yar fara Mai gashi Haba yar fara Mai hanci 2x Outtro I don see my yarinya Kwakwan yarinya Allow me to spoil you I gat the rabbas