Malam6ix
Mad oh!
Mujarrabi bacci da makiyi
Mukaddari gamo da tsautsayi
Da tausayi son maso wani
Masoyi kan zamma makiyi
Maraici mai koya ladabi
Dabaibayi so ne musabbabi
Da ido ya gani kunnuwa za su ji
Yabo ga masoyi tsinuwa ga makiyi
Rayuwa da makiyi
Bacci da makiyi
Bacci da makiyi
Rayuwa da makiyi
Kazantar da ban gani ba tsafta ce ashe
Soyayyar da ban fadi ba kiyayyace Ashe
Icen da yake danye shine kan lankwashe
In damuwa ta girma Komai ya cunkushe
Rayuwa komai da lokaci
A duniya rabon ka zaka ci
Idan da kwadayi wuya ce zaa ci
Allah ban in bada ba sai an bani ba
Rayuwa da makiyi
Bacci da makiyi
Bacci da makiyi
Rayuwa da makiyi
Mujarrabi bacci da makiyi
Mukaddari gamo da tsautsayi
Da tausayi son maso wani
Masoyi kan zamma makiyi
Maraici mai koya ladabi
Dabaibayi so ne musabbabi
Da ido ya gani kunnuwa za su ji
Yabo ga masoyi tsinuwa ga makiyi
Rayuwa da makiyi
Bacci da makiyi
Bacci da makiyi
Rayuwa da makiyi