DAUKAKA CYPHER (Explicit)-文本歌词

DAUKAKA CYPHER (Explicit)-文本歌词

Yomen PRO
发行日期:

Daukaka da muradi na , Farko zan wanke taalauci ne

Na biyun zan kulla zumunci ne,

Mama da baba A saudia , na kera gidana nasai mota,

Da farar matata me tsafta

Wacce zata mutunta iyayena, ita zansanya agabar mota