Idan kika taka Ni zan miki manni
Don birge ni ki ke a kowace fanni
Idan kika taka Ni zan miki manni
Don birge ni ki ke a kowace fanni
Kin cancanci gata gata gata
Kin cancanci gata gata gata
Kin cancanci gata gata gata
Kin cancanci gata gata gata
Yarinya ki dan zo gaba
What your mama gave you ki karkada
A kan sautin nan mai dadi da na rangada
Kin san a harkan chasu ni ne kan gaba
Wanka wane tarfasa
Kal kal ko kin zunduma a jar kasa
Aji daga sama har kasa
You draw everyone’s attention like dargaza
Kece kayan zaki ni ne sha zumami
Ban ce ya isheni sai dai in ce ko zan samu kari
You deserve the finest things ko babu hali
Don in tanada miki nake sa kuzari
Kawai da kin ambaci me ki ke so
Zan baki,idan babu zan tashi in je in nemo
I know what you like,soft life and plenty ego
Idan kin shirya mun na shirya miki baby let’s go
Idan kika taka Ni zan miki manni
Don birge ni ki ke a kowace fanni
Idan kika taka Ni zan miki manni
Don birge ni ki ke a kowace fanni
Kin cancanci gata gata gata
Kin cancanci gata gata gata
Kin cancanci gata gata gata
Kin cancanci gata gata gata
Baby na tabbata rayuwa zai yi dadi
Kamar lashe kunne a ji santi
In raira waka in miki baiti
In kika taka in miki manni
Paradise
I’ll be your paradise
I’ll sing you lullaby
Don kece masoyiya ta
Girl har abada
Na ce har abada
Ke ce my sahiba
Ki san kin shiga zuciyata
Idan kika taka Ni zan miki manni
Don birge ni ki ke a kowace fanni
Idan kika taka Ni zan miki manni
Don birge ni ki ke a kowace fanni
Kin cancanci gata gata gata
Kin cancanci gata gata gata
Kin cancanci gata gata gata
Kin cancanci gata gata gata
Yarinya ki dan zo gaba
What your mama gave you ki karkada
A kan sautin nan mai dadi da na rangada
Kin san a harkan sauti ni ne kan gaba
Yarinya ki dan zo gaba
What your mama gave you ki karkada
A kan sautin nan mai dadi da na rangada
Kin san a harkan chasu ni ne kan gaba